L. Kid 4:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da labulen farfajiya, da labulen ƙofar farfajiya wadda ta kewaye alfarwar da bagaden, da igiyoyinsu, da duk kayayyakinsu na yin aiki. Sai su yi dukan abin da ya kamata a yi da su.

L. Kid 4

L. Kid 4:20-49