L. Kid 4:21-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Ubangiji ya kuma faɗa wa Musa,

22. ya ƙidaya 'ya'yan Gershon, maza, bisa ga iyalansu da gidajen kakanninsu

23. ya rubuta su tun daga mai shekara talatin, har zuwa mai shekara hamsin, duk wanda ya isa yin aikin da zai yi a alfarwa ta sujada.

24. Wannan shi ne aikin da iyalan Gershonawa za su yi wajen ɗaukar kaya.

L. Kid 4