L. Kid 36:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi aure a cikin iyalan 'ya'yan Manassa, ɗan Yusufu. Gādonsu kuwa bai ɓalle daga cikin kabilar iyalin kakansu ba.

L. Kid 36

L. Kid 36:5-13