L. Kid 35:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa za su ba Lawiyawa biranen nan bisa ga girman mallakarsu. Manyan kabilai za su ba su birane da yawa, amma ƙananan kabilai za su ba su birane kaɗan.”

L. Kid 35

L. Kid 35:4-17