L. Kid 35:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin biranen da za a ba Lawiyawa, shida su zama na mafaka, inda za a yarda wa mai kisankai ya gudu zuwa can. Banda biranen mafaka guda shida, za a kuma ba su birane arba'in da biyu.

L. Kid 35

L. Kid 35:1-15