L. Kid 35:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka kada ku ƙazantar da ƙasar da kuke zaune a ciki, gama jini yakan ƙazantar da ƙasa. Ba wata kafara da za a yi don ƙasar da aka zubar da jini a cikinta, sai dai da jinin wanda ya zubar da jinin.

L. Kid 35

L. Kid 35:26-34