L. Kid 35:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taron jama'a za su ceci mai kisankan daga hannun mai bin hakkin jinin. Su komar da shi a birnin mafaka inda ya je neman mafaka. Zai zauna can sai lokacin da babban firist da aka keɓe da tsattsarkan mai ya rasu.

L. Kid 35

L. Kid 35:21-28