L. Kid 35:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ko ya jefe shi da dutsen da ya isa a kashe mutum da shi, ba da saninsa ba, shi kuwa ba maƙiyinsa ba ne, bai kuwa yi niyya ya cuce shi ba, amma ga shi kuwa, ya kashe shi,

L. Kid 35

L. Kid 35:16-24