L. Kid 35:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ko kuma saboda ƙiyayya ya naushe shi da hannu har ya mutu, sai a kashe shi, gama ya yi kisankai ke nan. Wanda yake bin hakkin jinin, zai kashe wanda ya yi kisankai sa'ad da ya iske shi.

L. Kid 35

L. Kid 35:12-24