L. Kid 35:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka umarci jama'ar Isra'ila, ka ce su ba Lawiyawa biranen da za su zauna a ciki daga cikin gādonsu, za su kuma ba Lawiyawa hurumi kewaye da biranen.

L. Kid 35

L. Kid 35:1-8