L. Kid 35:18-20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. Idan kuwa ya buge shi da makami na itace da ya isa a yi kisankai da shi, har kuwa ya mutu, ya yi kisankai ka nan, sai a kashe shi.

19. Sai mai bin hakkin jinin ya kashe mai kisankan sa'ad da ya iske shi.

20. “Idan saboda ƙiyayya ya laɓe, ya soke shi, ko ya jefe shi har ya mutu,

L. Kid 35