L. Kid 35:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan birane shida za su zama wuraren mafaka ga jama'ar Isra'ila, da baƙi, da baren da yake zaune tare da su, domin duk wanda ya kashe wani ba da niyya ba, ya tsere zuwa can.

L. Kid 35

L. Kid 35:11-21