L. Kid 34:28-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Fedahel ɗan Ammihud daga kabilar Naftali.”

29. Waɗannan su ne mutanen da Ubangiji ya umarta su raba wa jama'ar Isra'ila gādon ƙasar Kan'ana.

L. Kid 34