L. Kid 33:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka tashi daga Mara suka zo Elim inda akwai maɓuɓɓugan ruwa guda goma sha biyu da itacen dabino guda saba'in. Sai suka sauka a can.

L. Kid 33

L. Kid 33:1-17