L. Kid 33:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ba ku kori mazaunan ƙasar daga gabanku ba, to, waɗannan da kuka bari cikinta za su zama haki a idanunku, da ƙayayuwa a kwiyaɓunku. Za su yi ta wahalshe ku da yaƙi.

L. Kid 33

L. Kid 33:49-56