L. Kid 33:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sauka kusa da Urdun, suka kakkafa alfarwansu tun daga Betyeshimot har zuwa Abel-shittim, a filayen Mowab.

L. Kid 33

L. Kid 33:43-56