L. Kid 33:41-45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

41. Isra'ilawa kuma suka tashi daga Dutsen Hor, suka sauka a Zalmona.

42. Daga Zalamona suka sauka a Funon.

43. Da suka tashi daga Funon, sai suka sauka a Obot.

44. Suka kuma kama hanya daga Obot suka sauka a Abarim a karkarar Mowab.

45. Suka tashi daga nan suka sauka a Dibon-gad.

L. Kid 33