L. Kid 33:41-43 Littafi Mai Tsarki (HAU) Isra'ilawa kuma suka tashi daga Dutsen Hor, suka sauka a Zalmona. Daga Zalamona suka sauka a Funon. Da suka tashi