L. Kid 33:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bisa ga umarnin Ubangiji, Haruna firist ya hau Dutsen Hor inda ya rasu a rana ta fari ga watan biyar a shekara ta arba'in ta fitowar jama'ar Isra'ila daga ƙasar Masar.

L. Kid 33

L. Kid 33:31-41