L. Kid 33:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun tashi daga Ramases a rana ta goma sha biyar ga watan fari. A kashegarin Idin Ƙetarewa ne suka fita gabagaɗi a gaban dukan Masarawa.

L. Kid 33

L. Kid 33:1-10