L. Kid 32:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce, “Idan kowane soja na Gadawa da Ra'ubainawa zai haye Urdun tare da ku don yaƙi har an ci ƙasar dominku, to, sai ku ba su ƙasar Gileyad ta zama mallakarsu.

L. Kid 32

L. Kid 32:23-30