L. Kid 32:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har kuma lokacin da aka ci ƙasar a gaban Ubangiji kafin ku koma, to, za ku kuɓuta daga alhakinku a gaban Ubangiji da jama'ar Isra'ila. Wannan ƙasa kuwa za ta zama mallakarku a gaban Ubangiji.

L. Kid 32

L. Kid 32:21-32