L. Kid 32:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yanmu za su zauna a biranen don gudun mazaunan ƙasar, amma mu za mu ɗauki makamai mu tafi tare da sauran Isra'ilawa, har mu kai su wuraren zamansu.

L. Kid 32

L. Kid 32:13-26