L. Kid 32:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Hakika ba wani daga cikin mutanen da suka fito daga Masar, tun daga mai shekara ashirin zuwa gaba da zai ga ƙasar da na rantse zan ba Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, domin ba su bi ni sosai ba.

L. Kid 32

L. Kid 32:6-15