L. Kid 31:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi ne nan, tumaki dubu ɗari uku da talatin da bakwai da ɗari biyar (337,500).

L. Kid 31

L. Kid 31:26-37