L. Kid 31:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya ce wa jama'a, “Ku sa mazajen da suke cikinku su yi shiri, su yi ɗamarar yaƙi, don su tafi su yi yaƙi da Madayanawa, su ɗaukar wa ubangiji fansa a kansu.

L. Kid 31

L. Kid 31:1-13