L. Kid 31:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kasa ganima kashi biyu, ku ba sojojin da suka tafi yaƙi kashi ɗaya, kashi ɗayan kuwa ku ba taron jama'ar.

L. Kid 31

L. Kid 31:25-30