L. Kid 31:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da dukan abin da wuta ba ta ci ba, su ne za ku tsarkake su da wutar tsarkakewa, duk da haka za a kuma tsarkake shi da ruwa. Amma abin da wuta takan ci, sai a tsarkake shi da ruwa kawai.

L. Kid 31

L. Kid 31:19-28