L. Kid 31:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku tsarkake kowace riga, da kowane abu da aka yi da fata, da kowane kaya da aka yi da gashin awaki, da kowane abu da aka yi da itace.”

L. Kid 31

L. Kid 31:18-21