L. Kid 31:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya husata da shugabannin sojoji waɗanda suke shugabannin dubu dubu da shugabannin ɗari ɗari, waɗanda suka dawo daga wurin yaƙi.

L. Kid 31

L. Kid 31:13-21