L. Kid 30:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan mahaifinta ya ji, ya nuna rashin yarda, to, wa'adinta da rantsuwarta ba za su tsaya ba, Ubangiji kuwa zai gafarce ta domin mahaifinta bai yardar mata ba.

L. Kid 30

L. Kid 30:3-14