L. Kid 30:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum ya yi wa'adi ga Ubangiji, ko kuwa ya rantse zai yi wani abu, ko kuwa ba zai yi wani abu ba, to, kada ya warware maganarsa, amma sai ya aikata abin da bakinsa ya hurta.

L. Kid 30

L. Kid 30:1-4