L. Kid 30:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mijinta ya yi shiru, bai ce mata kome ba, to, dole ta cika kowane abu da ta yi wa'adi da wanda kuma ta ɗauki alkawarinsa. Shirun da ya yi ya yardar mata.

L. Kid 30

L. Kid 30:7-16