L. Kid 3:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka keɓe mini Lawiyawa a maimakon 'ya'yan fari maza na Isra'ilawa. Dabbobin Lawiyawa za su zama nawa a maimakon dukan 'ya'yan farin dabbobin Isra'ilawa. Ni ne Ubangiji.”

L. Kid 3

L. Kid 3:32-44