L. Kid 3:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aikin da aka danƙa wa 'ya'yan Merari shi ne lura da katakan alfarwar, da sanduna, da dirkoki, da kwasfa, da sauran abubuwa duka, da duk ayyukan da suka shafi waɗannan,

L. Kid 3

L. Kid 3:29-41