L. Kid 3:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ele'azara, ɗan Haruna, firist, shi zai shugabanci shugabannin Lawiyawa, shi ne kuma zai lura da waɗanda suke aiki a Wuri Mai Tsarki.

L. Kid 3

L. Kid 3:28-40