L. Kid 29:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi, da rago, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin su zama marasa lahani.

L. Kid 29

L. Kid 29:28-40