L. Kid 29:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, duk da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha.

L. Kid 29

L. Kid 29:29-36