L. Kid 29:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuma miƙa hadaya ta gāri da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar.

L. Kid 29

L. Kid 29:26-36