L. Kid 29:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta uku ta idin za a miƙa bijimai goma sha ɗaya, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani.

L. Kid 29

L. Kid 29:10-27