L. Kid 28:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana Asabar kuwa za a miƙa 'yan raguna biyu bana ɗaya ɗaya marasa lahani da mudu biyu na lallausan gari, kwaɓaɓɓe da mai, domin yin hadaya ta gari tare da hadayarsa ta sha.

L. Kid 28

L. Kid 28:4-12