L. Kid 28:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hadaya ta sha za ta zama rubu'in moɗa na ruwan inabi domin kowane ɗan rago. Za a kwarara hadaya ta sha mai gafi ga Ubangiji a bagade.

L. Kid 28

L. Kid 28:5-14