L. Kid 28:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Za a miƙa bunsuru guda saboda yin hadaya don zunubi, domin a yi kafara.

31. Banda hadaya ta ƙonawa ta kullum, sai a miƙa waɗannan tare da hadayarsu ta sha. Dabbobin su zama marasa lahani.

L. Kid 28