L. Kid 28:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne hadayu na abinci da za a miƙa wa Ubangiji, hadaya ta ƙonawa ta kowace rana, raguna biyu 'yan bana ɗaya ɗaya marasa lahani.

L. Kid 28

L. Kid 28:1-6