L. Kid 28:29-31 Littafi Mai Tsarki (HAU) da humushin garwa don kowane ɗan rago. Za a miƙa bunsuru guda saboda yin hadaya don zunubi, domin a yi kafara.