L. Kid 28:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka za a miƙa abinci na hadaya ta ƙonawa kowace rana har kwana bakwai, domin daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Za a kuma riƙa miƙa hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta sha.

L. Kid 28

L. Kid 28:22-31