L. Kid 28:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimai biyu, da rago ɗaya, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya ga Ubangiji. Dukansu su zama marasa lahani.

L. Kid 28

L. Kid 28:13-22