L. Kid 27:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya yi kamar yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya ɗauki Joshuwa, ya sa shi ya tsaya a gaban Ele'azara, firist, da gaban dukan taron.

L. Kid 27

L. Kid 27:21-23