L. Kid 27:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ka sa shi ya tsaya a gaban Ele'azara, firist, da gaban dukan taron, sa'an nan ka keɓe shi a gabansu.

L. Kid 27

L. Kid 27:11-23