L. Kid 26:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka ba babbar kabila babban rabo, ka ba ƙaramar kabila ƙaramin rabo. Kowace kabila za a ba ta gādo bisa ga yawanta.

L. Kid 26

L. Kid 26:44-63